Abokin Ciniki Mai Fushi
Sanin bukatun abokin ciniki yana da amfani, Wannan darasin yana dauke da bayanai akan yanda zaku biya wa abokan ciniki bukatun su cikin sauki.
Mu`amala tsakanin ku da abokan cinikin ku abu ne mai muhimmanci. A wannan darasin zaku san hanyoyin da zaku bi dan ganin kun kulla mu`amala mai kyau.
image
GAME DA DARASI
Ina yan kasuwa masu harka da abokan ciniki? To wannan darasin naku ne. Wannan darasin zai koya muku abubuwa da dama da zakuyi amfani dashi dan ganin kunyi harka da abokan cinikin ku masu fushi. Darasin yana dauke da yanda zakuyi mu`amala da abokan ciniki, bukatun su har ma da ka`idodin da zaku dinga amsa musu.

Malami

Lorewa Original

Mataki

Na Tsakiya

Babi

6

Takardar Kammalawa

Ai

No chapter found in this course

About the Instructor

image
Lorewa Original

Wannan darasin mallakin Lorewa ne.

image
SME Digital Academy Our vision is to educate, empower and elevate millions of MSMEs in Nigeria and across Africa. Phone number: +234 81 327 99379 | +234 806 715 3900 [email protected]
facebook
whatsapp
twitter
twitter
Developed and Powered by Sapphital (www.sapphital.com)