Abubuwan da Kifi Ke Samarwa (Fish Products)
Wanna darasin na ƙunshe da abubuwan da ke samuwa a kifi, ya kamata a sani cewa kifi ba kiwon sa kawai ake yi ba ana abubuwa da dama, misali man kifi da sauran su.
image

Course Trailer

Game da wannan kwas

A sana'ar kiwon kifi akwai abubuwan da za a samu da zai kawo kudi sosai. Wannan sashen zai nuna muku arzikin da ke cikin kifi, kayayakin kifi yana ɗaya daga cikin abunda mace yakamata ta koya kamar man kifi, dambun kifi da sauransu.

1+

Certificate

Yes

Test

4+

Modules

100+

Course Minutes

No chapter found in this course

Course Benefits

image

Haɓaka Fasahar Kasuwanci

Fahimtar noman kifi da kayayyaki kamar man kifi na iya haɓaka dabarun kasuwanci, musamman ga mata, buɗe kofofin samun damammaki masu riba.
image

Ilimin Abinci da Lafiya

Sanin fa'idodin kayayyakin kifin, kamar man kifi, ba wai yana haɓaka mafi kyawun zaɓin kiwon lafiya ba har ma yana ba da fa'idodin kasuwanci.
image

Sami shawarwari masu amfani da darussa game da samun kuɗi gabaɗaya

Gano dabaru don haɓaka kuɗin shiga da samun nasarar kuɗi.

MEET THE INSTRUCTOR

Maimuna Dangana Duza

image

Maimuna Dangana Diza mai digiri ce a mulkin jama'a(public Administration) a jana'i na birnin taraya.ita kuma ma'aikacin gwamnati ce, manomi, da kuma yar kasuwa, Maimuna mai mastayi ce a tarayyan masu kasuwancin kifi.

image
SME Digital Academy Our vision is to educate, empower and elevate millions of MSMEs in Nigeria and across Africa. Phone number: +234 81 327 99379 | +234 806 715 3900 [email protected]
facebook
whatsapp
twitter
twitter
Developed and Powered by Sapphital (www.sapphital.com)