Adon gida da fili abune da ke kara kyan wuri amma ba kowa yasan yanda akeyi ba. Tabbas kyale gida ya fito yayi ras yana daya daga cikin abunda mace yakamata ta koya. Wannan darasin ya zo muku da abubuwa da dama na adon cikin gida fara daga yanda ake gyara filin gida daga farko har karshe har yanda zakuyi amfani da haske wajen kawata cikin gidan ku