Baitin waƙa na da ƙa'ida kaman yanda sauran rubutu suke da shi, hakazalika baitin waƙa na taimakawa matuƙa ta hanyar magance cutar damuwa musamman in babu mai sauraren matsalarka. Wannan darasi kai tsaye zai koya maka ƙa'idojin waƙa da kalmomin da za a iya anfani da su.