Bunkasa Kai (Personal Development)
Wannan darasin yana ƙunshe da bayanai dalla-dalla akan yanda mutum zai ci gaba da bunƙasa rayuwarsa ta koyan aikin hannu, sana'a da sauransu.
image

Course Trailer

Game da wannan kwas

Wannan darasin yana ƙunshe da bayanai dalla-dalla akan yanda mutum zai ci gaba da bunƙasa rayuwarsa ta koyan aikin hannu, sana'a da sauransu.

A wannan darasin zaku koyi bunƙasa rayuwarku ta hanyar koyan aikin hannu, sana'a, kwaikwayon ɗabi'u masu kyau tare da yin taka-tsantsan da muradunku na rayuwa domin cimma nasara.

1+

Takardar Kammalawa

Malamar Ku

Halima Abdulra'uf

2+

Bidiyoyi

3+

Sashe

No chapter found in this course

Course Benefits

image

Samun Ƙwarewa

Koyi kyawawan sana'o'in hannu da sana'o'i don ƙirƙirar sababbin damar samun kudin shiga.
image

Ƙirƙirar Al'ada

Haɓaka halaye masu kyau waɗanda ke haɓaka ci gaban mutum da ƙwararru.
image

Saitin Buri

Sami dabaru don daidaita manufofin rayuwar ku tare da tsare-tsare masu aiki na nasara.

MEET THE INSTRUCTOR

image

Halima Abdulra'uf

Halima Abdulra'uf matashiya ce kuma kwararriyar yar jarida. Ta kwashe shekaru aƙalla goma tana aikin jarida. Duba da yanda matasan mu ke zaune babu aikin yi ba sana`a don jiran aikin gomnati, shine ta zo da wannan darasin ɗauke da hanyoyi da dama da zaka bunƙasa kanka don ganin ka samu abun yi ba tare da jiran gomnati ba.

image
SME Digital Academy Our vision is to educate, empower and elevate millions of MSMEs in Nigeria and across Africa. Phone number: +234 81 327 99379 | +234 806 715 3900 [email protected]
facebook
whatsapp
twitter
twitter
Developed and Powered by Sapphital (www.sapphital.com)