Kasuwancin Zamani (Modern Day Business)
Wanna darasin na ƙunshe da abubuwan da ya kamata ku sani game da adon cikin gida da yanda za a sarrafa wasu abubuwan adon cikin gida ba tare da an sayo su a kasuwa ba, abubuwa kamar su pilon jerawa a palo da bargon yara da dai sauran su
A wannan darasin za a koyi yanda ake ƙawata kayan adon cikin gida domin kwalliya. za a koyi yanda ake haɗa pilo, bargon yara, ire-iren kayan kwalliyan bango, da yanda ake amfani da haske da sauransu.
image

Course Trailer

GAME DA DARASI
Adon gida da fili abune da ke kara kyan wuri amma ba kowa yasan yanda akeyi ba. Tabbas kyale gida ya fito yayi ras yana daya daga cikin abunda mace yakamata ta koya. Wannan darasin ya zo muku da abubuwa da dama na adon cikin gida fara daga yanda ake gyara filin gida daga farko har karshe har yanda zakuyi amfani da haske wajen kawata cikin gidan ku

Malama

Khadija Yaya

Mataki

Na Tsakiya

Babi

11

Takardar Kammalawa

Ai

No chapter found in this course

About the Instructor

image
Khadija Yaya

Khadija yar makarantar jami'a ce wanda take samun nishadi wajen yin kayan adon gida da kuma piluluka. Ta kwashe shekaru masu yawa tana yin sana'ar adon cikin gida. Tayi wannan darasin ne domin koyar da mutane sana'ar adon gida da fili domin ilimantar da al'uma.

image
SME Digital Academy Our vision is to educate, empower and elevate millions of MSMEs in Nigeria and across Africa. Phone number: +234 81 327 99379 | +234 806 715 3900 [email protected]
facebook
whatsapp
twitter
twitter
Developed and Powered by Sapphital (www.sapphital.com)