
Wannan darasin na dauke da bayanai dalla dalla wajen sanin kwalliya, amfanin shi da kuma yanda ake yin shi kwalliyan don sana'a da kuma yi wa kai.
A wannan darasin zaku koyi kwalliya na yau da kullum da zaku iyayi wa kan ku a gida da kuma don sana'a. Sannan kuma zaku san kayayyakin da ake amfani dasu wajen yin kwalliyan.
No chapter found in this course




Rabi Yusuf
Rabi Yusuf Kwarrariyar mai yin kwalliya ce, ta shafe shekaru da daama tanayin kwalliya dan yiwa kai da kuma sana`ar shi.Tazo muku da wannan darasin ne domin kuma ku koya ku dinga yiwa kanku a gida ba sai kun fita kun nemo mai yi muku ba, sannan bugu da kari kuma zaku iya amfani da koyon naku ku samu kudin kan ku.
