Tarihin Na’ura Mai Ƙwaƙwalwa (History Of Computer for Beginners)

Wanna darasin na ƙunshe da bayanai dalla-dalla game da kwamfuta, tarihinsa da ire-irensa. kwamfuta wata na'ura ce da ta shiga rayuwarmu ta yau da kullum, wannan darasin fashin baƙi ne a kansa don sanin abunda muke anfani da shi a al'amuranmu na yau da kullum.
image

Course Trailer

Game da Wannan Darasin

Na’ura mai ƙwaƙwalwa wato computer abu ne da ya shiga jikin dan Adam a wannan zamani. Abu ne wanda yake tafiyar da rayuwa wanda za a iya cewa idan babu shi a yanzu, abubuwa da yawa za su dagule. Wannan darasin zai kawo muku ma’anar Kwamfuta, rabe-rabensu ta fannin aikinsu da kuma tarihinsu.

Akwai

Takardar Kammalawa

Yes

Test

9

Sashe

10

Bidiyoyi

No chapter found in this course

Amfanin Darasin

A wannan darasin za a san abubuwan da ake anfani da su kafin zuwan kwamfuta a doron ƙasa, za a koyi ayyukan da kwamfuta zata iya yi da kuma siffofinta.
image

Mahangar Tarihi 

Samu fahimtar ci gaban na’urorin kwamfuta, daga asalin su na farko zuwa ci gaban zamani, ciki har da muhimman abubuwan tarihi da mutane masu tasiri a tarihin kwamfuta.
image

Ci Gaban Fasaha 

Koyi game da ci gaban fasaha da kirkire-kirkire da suka tsara masana'antar kwamfuta, da yadda waɗannan canje-canjen suka shafi fannoni daban-daban na al'umma.
image

Tasiri a Al'umma

Bincika yadda ci gaban kwamfuta ya canza fannoni daban-daban kamar sadarwa, ilimi, da kasuwanci, da kuma yadda yake ci gaba da shafar rayuwar zamani.
Ga malamar Ku
image

Rukayya Muhammad

Ruqayya Muhammad 'yar Sabon gari ce da ke Jihar Kaduna, an haifeta a shekarar 1994, 25 ga watan Agusta. Ta halarci firamare a makarantan Spring Nursery & Primary School. Sakandarenta kuma ta Kammala a Jihar Kaduna, makarantan Adeyemo College of arts and science. Tana da 1st Class a ilimin Computer Science a nan Baze University Abuja, tana da degree na biyu a fannin Systems Engineering a University na Portsmouth, United Kingdom. A yanzu tana Ph.D a fannin computer a Nile University, Abuja. Hakazalika Ruqayya Malama ce a Makarantan Baze University, Department na Computer Science.

KAR Ku JIKI

Shiga Yau Ku Fara Koyo

image
SME Digital Academy Our vision is to educate, empower and elevate millions of MSMEs in Nigeria and across Africa. Phone number: +234 81 327 99379 | +234 806 715 3900 [email protected]
facebook
whatsapp
twitter
twitter
Developed and Powered by Sapphital (www.sapphital.com)